Ezekiyel 40:5 - Littafi Mai Tsarki5 Abin da na gani Haikali ne. Akwai katanga kewaye da filin Haikalin. Tsawon karan awon kuma da yake a hannun mutumin kamu shida ne. Sai ya auna faɗin katangar ya sami kamu shida, tsayinta kuma kamu shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Na ga katanga da ya kewaye filin haikali gaba ɗaya. Tsawon karan awon da yake a hannun mutumin kamu shida ne, sai ya auna kaurin katangar ya sami kamu shida, tsayinta kuma kamu shida. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |