Ezekiyel 40:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sa'ad da ya kai ni can sai ga wani mutum, kamanninsa sai ka ce tagulla, yana riƙe da igiyar rama da wani irin ƙara na awo a hannunsa, yana tsaye a bakin ƙofa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 A cikin wahayin ya kai ni can, na kuma ga mutum wanda kamanninsa ya yi kamar tagulla; yana tsaye a hanyar shiga yana riƙe da igiyar lilin da kuma karan awo a hannunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |