Ezekiyel 40:1 - Littafi Mai Tsarki1 A ranar goma ga wata na farko a shekara ta ashirin da biyar ta zamanmu a bautar talala, a shekara ta goma sha huɗu da cin birnin, ikon Ubangiji ya sauko a kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta ashirin da biyar ta zaman bauta, a farkon shekara, a rana ta goma ga wata, a shekara ta goma sha huɗu bayan fāɗuwar birnin Urushalima, a wannan rana ikon Ubangiji ya sauko a kaina ya kuma iza ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |