Ezekiyel 4:5 - Littafi Mai Tsarki5 Gama na ɗora maka kwanaki bisa ga shekarun muguntarsu, wato kwana ɗari uku da tasa'in da za ka kwanta. Ta haka za ka ɗauki alhakin muguntar mutanen Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Na ɗora maka kwanaki bisa ga shekarun zunubinsu. Saboda haka cikin kwana 390 za ka ɗauki zunubin gidan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |