Ezekiyel 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Sai kuma ka kwanta a hagunka, ni kuwa zan ɗora maka muguntar Isra'ilawa. Za ka ɗauki muguntarsu bisa ga yawan kwanakin da za ka kwanta a hagunka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Sa’an nan ka kwanta a hagunka ka kuma sa zunubin gidan Isra’ila a kanka. Za ka ɗauki zunubinsu na waɗansu kwanakin da kake kwance a gefenka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |