Ezekiyel 4:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sa'an nan ka gina mata kagara, da garu da ɗan tudu. Ka kuma kafa mata sansani ka kewaye ta da dundurusai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sa’an nan ka yi mata ƙawanya. Ka kafa mata katangar ƙawanya, ka gina katangar da ɗan tudu ka kewaye ta da dundurusai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |