Ezekiyel 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ya kuma ce mini, “Ɗan mutum, ga shi, zan datse abinci a Urushalima. Za su auna abincin da za su ci da tsoro, su kuma auna ruwan da za su sha da damuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’an nan ya ce mini, “Ɗan mutum, zan yanke tanadin abinci a Urushalima. Mutane za su auna abincin da za su ci da tsoro su kuma auna ruwan da za su sha cikin fargaba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |