Ezekiyel 4:11 - Littafi Mai Tsarki11 Za a kuma auna maka ruwan da za ka sha, misalin kwalaba biyu ga yini. Za ka sha ruwan a ƙayyadadden lokaci kowace rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Haka ma ka auna kashi ɗaya bisa shida na garwan ruwa ka sha shi a ƙayyadadden lokaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |