Ezekiyel 4:10 - Littafi Mai Tsarki10 Za a auna maka abincin da za ka ci, kamar nauyin shekel ashirin ne a yini. Za ka ci shi a ƙayyadadden lokaci kowace rana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ka auna shekel ashirin na abinci don kowace rana ka kuma ci shi a ƙayyadadden lokaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |