Ezekiyel 4:1 - Littafi Mai Tsarki1 “Ya kai ɗan mutum, sai ka ɗauki tubali, ka ajiye a gabanka, sa'an nan ka zāna birni a kansa, wato Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “Yanzu, ɗan mutum, ka ɗauki tubalin yumɓu, ka ajiye shi a gabanka ka kuma zāna birnin Urushalima a kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |