Ezekiyel 39:4 - Littafi Mai Tsarki4 Za ka fāɗi matacce a kan duwatsun Isra'ila, kai da dukan rundunanka, da jama'ar da suke tare da kai. Zan ba da gawawwakinka ga tsuntsaye da dabbobi masu cin nama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 A kan duwatsun Isra’ila za ka fāɗi, kai da sojojinka da kuma al’ummai da suke tare da kai. Zan bayar da kai ka zama abinci ga tsuntsaye da namun jeji masu cin nama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |