Ezekiyel 32:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sa'ad da na shafe ka, zan rufe sammai, In sa taurarinsu su duhunta, Zan sa girgije ya rufe rana, Wata kuma ba zai haskaka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Sa’ad da na shafe ka, zan rufe sammai in duhunta taurarinsu; zan rufe rana da girgije, wata kuwa ba zai ba da haskensa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |