Ezekiyel 32:4 - Littafi Mai Tsarki4 Zan jefar da kai a tudu, A fili zan jefa ka. Zan sa tsuntsayen sararin sama su ɗira a kanka, Zan ƙosar da namomin jeji na dukan duniya da namanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Zan jefar da kai a ƙasa zan jefa ka a fili. Zan sa dukan tsuntsayen sararin sama su zauna a kanka dukan namun jeji na duniya kuma za su ƙosar da kansu a kanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |