Ezekiyel 32:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ubangiji Allah ya ce, ‘Zan jefa taruna a kanka, a babban taron mutane, Zan jawo ka cikin taruna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 “ ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, “ ‘Da taron jama’a masu yawa zan jefa abin kamun kifi a kanka, za su kuwa jawo ka da abin kamun kifi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |