16 A ƙarshen kwana bakwai ɗin, sai Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,
16 A ƙarshen kwana bakwai ɗin maganar Ubangiji ta zo mini cewa,
Bayan kwana goma sai Ubangiji ya yi magana da Irmiya.
Amma kai, ka tashi ka sha ɗamara, ka faɗa musu dukan abin da na umarce ka. Kada ka ji tsoronsu domin kada in tsoratar da kai a gabansu.
Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,