Ezekiyel 3:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sa'an nan Ruhu ya ɗaga ni, sai na ji murya a bayana, kamar babban motsi, tana cewa, “Yabo ga ɗaukakar Ubangiji a kursiyinsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Sa’an nan Ruhu ya ɗaga ni sama, a bayana na ji wata karar babban motsi na cewa, Bari a yabi ɗaukakar Ubangiji a wurin zamansa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |