Ezekiyel 27:9 - Littafi Mai Tsarki9 Dattawan Gebal da masu hikimarta suna tare da ke, Suna tattoshe mahaɗan katakon jirginki, Dukan matuƙan jiragen ruwa sun zo wurinki don kasuwanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Masu hikima na Gebal suna ciki a matsayin masu tattoshe mahaɗan katakon jirginki. Dukan jiragen ruwa da matuƙansu sukan zo wurinki don kasuwanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |