Ezekiyel 27:7 - Littafi Mai Tsarki7 An yi filafilan jirgin ruwanki da lilin mai kyau, mai ado daga Masar, Don ya zama alama. An yi tutar jirgin ruwanki da shuɗi da shunayya na gaɓar tekun Elisha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Lilin mai kyau mai ado daga Masar ne filafilan jirgin ruwanki suka kuma zama tutarki; an yi tutarki da shuɗi da shunayya daga bakin tekun Elisha. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |