Ezekiyel 26:2 - Littafi Mai Tsarki2 “Ɗan mutum, da yake Taya ta yi magana a kan Urushalima ta ce, ‘Madalla, Urushalima ta rushe, ƙofa ta buɗu, yanzu zan wadata da yake ta zama kufai,’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 “Ɗan mutum, domin Taya ta yi magana a kan Urushalima ta ce, ‘Yauwa! Ƙofar zuwa al’ummai ta karye, an kuma buɗe mini ƙofofinta; yanzu da take kufai zan wadace,’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |