Ezekiyel 26:1 - Littafi Mai Tsarki1 A rana ta fari ga watan, a shekara ta goma sha ɗaya, sai kuma Ubangiji ya yi magana da ni ya ce, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta goma sha ɗaya, a rana ta fari ga wata, maganar Ubangiji ta zo mini cewa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |