Ezekiyel 24:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ka zuba gunduwoyin nama a ciki, Dukan gunduwoyi masu kyau, wato cinya da kafaɗa, Ka cika ta da tantakwashi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ka sa gunduwoyin nama a cikinta dukan gunduwoyi masu kyau, cinya da kafaɗa. Ka cika ta da waɗannan ƙasusuwa mafi kyau; အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |