Ezekiyel 23:3 - Littafi Mai Tsarki3 Sun yi karuwanci a Masar, a lokacin 'yan matancinsu, aka rungumi mamansu da ƙirjinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Suka zama karuwai a Masar, suka yi karuwanci tun daga ƙuruciyarsu. A wancan ƙasar an rungumi mamansu da ƙirjinsu na budurwanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |