Ezekiyel 19:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ta goyi ɗaya daga cikin kwiyakwiyanta, Ya zama sagari, Sai ya koyi kamun nama, ya cinye mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ta goyi ɗaya daga cikin kwiyakwiyanta, ya yi girma ya zama zaki mai ƙarfi. Ya koyi yayyage abin da ya yi farauta yakan kuma cinye mutane. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |