Ezekiyel 18:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ga shi, dukan rayuka nawa ne, da ran uban da na ɗan, duka nawa ne. Wanda ya yi zunubi shi zai mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Gama kowane mai rai nawa ne, mahaifi da ɗa, duk nawa ne. Mutumin da ya yi zunubi shi zai mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |