Ezekiyel 16:9 - Littafi Mai Tsarki9 “Sa'an nan na yi miki wanka da ruwa, na wanke jinin haihuwarki na shafe ki da mai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “ ‘Na yi miki wanka na wanke miki jini daga gare ki na kuma shafa miki mai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |