Ezekiyel 15:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ga shi, akan sa ta a wuta. Sa'ad da wutar ta cinye kanta da gindinta tsakiyarta kuma ta babbake, tana da amfani don yin wani aiki kuma? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Bayan kuma a jefa ta cikin wuta, wuta kuma ta cinye kowane gefe ta kuma babbaka tsakiyarta, tana da amfani don yin wani abu kuma? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |