Ezekiyel 14:3 - Littafi Mai Tsarki3 “Ɗan mutum, waɗannan mutane sun sa zukatansu ga bin gumaka, sun sa abin tuntuɓe a gabansu, zan fa yarda su yi tambaya a wurina? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 “Ɗan mutum, waɗannan mutane sun kafa gumaka a cikin zukatansu suka sa mugayen abubuwan sa tuntuɓe a gabansu. Zan bar su, su taɓa nemi ni? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |