2 Sai Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,
2 Sai maganar Ubangiji ta zo mini cewa,
Hakika Ubangiji ba yakan aikata kome ba, Sai da sanin bayinsa annabawa.
Matar kuwa ta yi haka. Ta tashi ta tafi Shilo a gidan Ahija. Ahija ba ya gani, saboda tsufa.
Waɗansu dattawa na Isra'ila suka zo wurina, suka zauna a gabana.
“Ɗan mutum, waɗannan mutane sun sa zukatansu ga bin gumaka, sun sa abin tuntuɓe a gabansu, zan fa yarda su yi tambaya a wurina?