Ezekiyel 13:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ba ku ƙaura zuwa inda garu ya tsage ba, ba ku gina wa mutanen Isra'ila garu don su kāre kansu a lokacin yaƙi, a ranar Ubangiji ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Ba ku haura don ku rushe katanga don ku gyara gidan Isra’ila saboda ya tsaya daram a yaƙi a ranar Ubangiji ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |