Ezekiyel 13:3 - Littafi Mai Tsarki3 “Ubangiji Allah ya ce kaito ga wawayen annabawa waɗanda suke bin ra'ayin zuciyarsu, ba su kuwa ga wani wahayi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yake faɗa, Kaiton wawaye annabawan da suke bin ruhunsu kuma ba su ga kome ba! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |