Ezekiyel 12:4 - Littafi Mai Tsarki4 Za ka fitar da kayanka da rana a kan idonsu, kamar kayan mai tafiyar zaman talala. Kai kuma da kanka za ka tafi da maraice a kan idonsu, kamar yadda mutane masu tafiyar zaman talala sukan yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Da rana, yayinda suke kallo, ka fid da kayanka da ka tattara don zuwa zaman bauta. Sa’an nan da yamma, yayinda suke kallo, ka fita kamar yadda mutane masu tafiyar zaman bauta sukan yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |