Ezekiyel 12:2 - Littafi Mai Tsarki2 “Ɗan mutum, kana zaune a tsakiyar gidan 'yan tawaye da suke da idanun gani, amma ba sa gani, suna da kunnuwa na ji, amma ba sa ji, gama su 'yan tawaye ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 ɗan mutum, kana zama a cikin mutane masu tawaye, Suna da idanun gani amma ba sa gani, suna da kunnuwan ji amma ba sa ji, gama ’yan tawaye ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |