Ezekiyel 11:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Domin haka Ubangiji Allah ya ce, ‘Gawawwakin da kuka shimfiɗa a cikin birnin su ne naman, birnin kuwa shi ne tukunya mai ɓararraka, amma za a fitar da ku daga cikinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 “Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa gawawwakin da kuka zubar a can su ne naman, wannan birni kuwa ita ce tukunya, amma zan kore ku daga cikinta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |