Ezekiyel 10:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai aka ji amon fikafikan kerubobin a filin da yake can waje, kamar muryar Allah Maɗaukaki sa'ad da yake magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai aka ji ƙarar fikafikan kerubobin har a filin waje, kamar muryar Allah Maɗaukaki sa’ad da ya yi magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |