Ezekiyel 10:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ɗaukakar Ubangiji ta tashi daga kan kerubobin zuwa ƙofar Haikalin. Girgije kuwa ya cika Haikalin, hasken zatin Ubangiji ya cika farfajiyar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai ɗaukakar Ubangiji ya tashi daga bisa kerubobi ya tafi zuwa madogarar ƙofar haikali. Girgijen ya cika haikali, filin kuwa ya cika da hasken ɗaukakar Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |