Ezekiyel 10:12 - Littafi Mai Tsarki12 Suna da idanu a jikunansu ko'ina, a bayansu, da hannuwansu, da fikafikansu da kuma ƙafafunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Jikunansu gaba ɗaya, har da bayansu, hannuwansu da fikafikansu, sun cika gaba ɗaya da idanu, kamar yadda suke a da’irori huɗun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |