Ezekiyel 1:8 - Littafi Mai Tsarki8 Suna kuma da hannuwa kamar na mutane a ƙarƙarshin fikafikansu huɗu. Ga yadda fuskoki da fikafikan talikai huɗu ɗin suke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 A ƙarƙashin fikafikansu huɗu suna da hannuwan mutum a kowane gefe. Dukansu huɗu suna da fuskoki da fikafikai, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |