Ezekiyel 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ƙafafunsu miƙaƙƙu ne, tafin sawayensu yana kama da na maraƙi, suna walƙiya kamar gogaggiyar tagulla. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙafafunsu miƙaƙƙu ne; kuma ƙafafunsu sun yi kamar na maraƙi suna kuma walƙiya kamar tagullar da aka goge. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |