Ezekiyel 1:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ga kamannin ƙafafun da yadda aka yi su. Suna ƙyalƙyali kamar duwatsu masu daraja. Dukansu huɗu fasalinsu ɗaya ne. An yi su kamar wata ƙafa tana cikin wata ƙafa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ga kamanni da fasalin da’irorin. Suna ƙyalƙyali kamar kirisolit, kuma dukan huɗun sun yi kama da juna. Kowacce ta yi kamar da’ira a cikin da’ira. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |