Ezekiyel 1:1 - Littafi Mai Tsarki1 A ranar biyar ga watan huɗu, a shekara ta talatin, ina cikin waɗanda aka kai su bautar talala, muna kusa da kogin Kebar, sai aka buɗe mini sammai, na kuwa ga wahayi na ɗaukakar Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta talatin, a wata na huɗu a rana biyar, yayinda nake cikin ’yan zaman bauta kusa da Kogin Kebar, sai sammai suka buɗe na kuwa ga wahayoyin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |