Esta 9:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sarki kuwa ya ce a yi haka ɗin. Sai aka yi doka a Shushan, aka kuwa rataye gawawwakin 'ya'yan Haman guda goma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai sarki ya ba da umarni a yi haka ɗin. Aka ba da doka a Shusha, aka kuma rataye ’ya’ya maza goma na Haman. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |