Esta 9:10 - Littafi Mai Tsarki10 Su ne 'ya'ya goma na Haman, ɗan Hammedata, maƙiyin Yahudawa, amma ba su washe dukiyarsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 ’ya’ya maza goma na Haman ɗan Hammedata, abokin gāban Yahudawa. Amma ba su taɓa dukiyarsu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |