Esta 6:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sa'an nan Mordekai ya koma ƙofar sarki, Haman kuwa ya gaggauta zuwa gidansa, yana baƙin ciki, kunya ta rufe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Daga baya, Mordekai ya dawo zuwa ƙofar sarki. Amma Haman ya ruga gida, kansa a rufe, saboda baƙin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |