Esta 5:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sa'ad da suke shan ruwan inabi, sai sarki ya tambayi Esta, “Mece ce bukatarki? Za a biya miki ko da rabin mulkina ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Yayinda suke shan ruwan inabi, sarki ya sāke ce wa Esta, “Yanzu, mece ce bukatarki? Za a biya miki shi. Kuma mene ne roƙonki? Kai, ko rabin masarautata ce, za a ba ki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |