Daniyel 8:26 - Littafi Mai Tsarki26 Wannan wahayi na kwanaki wanda aka nuna maka gaskiya ne, asiri ne kuma, kada ka faɗa, gama zai daɗe kafin a yi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “Wahayin nan na safiya da yamma da aka nuna maka gaskiya ne, amma ka ɓoye wahayin, gama ya shafi nan gaba mai tsawo ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |