Daniyel 8:24 - Littafi Mai Tsarki24 Zai ƙasaita, amma ba ta wurin ikon kansa ba. Zai yi mummunar hallakarwa. Zai hallaka manyan mutane, da tsarkaka. Zai yi nasara cikin abin da zai yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Zai yi ƙarfi ƙwarai da gaske, amma ba da ikonsa ba. Zai jawo mummunar hallakarwa kuma zai yi nasara a duk abin da ya sa gaba. Zai hallakar da majiya ƙarfi da kuma tsarkaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |