Daniyel 8:16 - Littafi Mai Tsarki16 Na kuma ji muryar mutum a gāɓar Ulai ta ce, “Jibra'ilu, ka sa wannan mutum ya gane wahayin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai na ji muryar wani mutum daga Ulai tana cewa, “Jibra’ilu, faɗa wa wannan mutum ma’anar wahayin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |