9 Sai sarki Dariyus ya sa hannu a dokar.
9 Sai Sarki Dariyus ya ba da umarnin a rubuce.
Kada ka dogara ga shugabanni, Ko kowane mutum da ba zai iya cetonka ba.
Gwamma a dogara ga Ubangiji, Da a dogara ga shugabanni na mutane kawai.
Kada ku dogara ga 'yan adam. Wace daraja take gare su?
Maganganunka sun taɓa kama ka, ko alkawaranka sun taɓa zamar maka tarko?
Idan sarki ya yarda, bari ya yi doka, a kuma rubuta ta cikin dokokin Farisa da Mediya don kada a sāke ta, cewa Bashti ba za ta ƙara zuwa wurin sarki Ahasurus ba. Bari sarki ya ba da matsayinta na sarauta ga wata wadda ta fi ta.