Daniyel 4:26 - Littafi Mai Tsarki26 Kamar yadda aka umarta a bar kututturen itacen da saiwoyinsa, haka nan za a tabbatar maka da sarautarka sa'ad da ka gane Mai Sama ne yake mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Umarni na barin kututturen itacen da saiwoyinsa yana nufin cewa za a maido maka da mulkinka a lokacin da ka gane cewa Mai sama ne yake mulki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |