Daniyel 11:16 - Littafi Mai Tsarki16 Amma wanda ya kawo masa yaƙin zai yi yadda ya ga dama, ba wanda zai iya ja da shi. Zai tsaya a ƙasa mai albarka, ya mallake ta duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Wanda ya kai harin zai yi yadda ya ga dama, ba wanda zai iya ja da shi. Zai kafa kansa a Kyakkyawar Ƙasa zai kuma sami ikon da zai hallaka ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |